Wasanni

Wasanni

RFI Hausa

A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.

Radios: RFI Hausa

Catégories: Sports et Loisirs

Écoutez le dernier épisode:

Shirin a wannan makon zayyi duba ne kan koma bayan da harkar wasannin ke fuskanta a Najeriya.

Najeriya daya ce daga cikin kasashen da suka yi suna a fagen wasanni a duniya, inda ake ganinta a sahun gaba wajen wakiltar nahiyar Afrika.

To sai dai a baya-bayan nan kasar na fuskantar koma baya a bangare, musamman idan aka yi la’akari da rashin katabus din da ta yi a lokacin gasar Olympics da aka gudanar a birnin Paris.

Épisodes précédents

  • 593 - Koma bayan da harkokin wasanni ke fuskanta a Najeriya 
    Mon, 16 Sep 2024
  • 592 - Yadda aka kammala gasar Paralympics da birnin Paris ya karbi bakunci 
    Mon, 09 Sep 2024
  • 591 - Sauye-sauyen da aka samu a sabuwar gasar zakarun nahiyar Turai 
    Mon, 02 Sep 2024
  • 590 - Yadda ake ci gaba da gasar wasannin motsa jiki na Olymmpics 2024 a Paris 
    Mon, 05 Aug 2024
  • 589 - Shirye-shiryen gudanar da gasar olympics 2024 a Paris sun kammala 
    Mon, 22 Jul 2024
Afficher plus d'épisodes

Plus de podcasts sports et loisirs français

Plus de podcasts sports et loisirs internationaux

Autres podcasts de RFI Hausa

Choisissez le genre de podcast