Ilimi Hasken Rayuwa

Ilimi Hasken Rayuwa

RFI Hausa

Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-daban na duniya, tare da nazari kan irin ci gaban da aka samu wajen binciken kimiya da fasaha da ke neman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’adama. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe, a ku maimata ranar Alhamis.

Radios: RFI Hausa

Catégories: Éducation

Écoutez le dernier épisode:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya yi duba ne a kan yadda matsin tattalin arziki da kuma tsare-tsaren gwamnati suka kassara fannin ilimi a tarayyar Najeriya. Daga ɓangaren mahukunta jami'o'in suna ganin tsare-tsaren da gwamnati ta bullo da su a fannin ilimi sune suka sanya a wannan lokaci ko da gyare-gyare a jami'o'in basa iya aiwatarwa.

Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin tare da Aisha Shehu Kabara........

Épisodes précédents

  • 375 - Fannin ilimi a Najeriya na fuskantar barazana sakamon matsin tattalin arziki 
    Tue, 17 Sep 2024
  • 374 - Har yanzu tsarin jagoranci da bada shawarwari na tasiri a makarantu? 
    Tue, 27 Aug 2024
  • 373 - Tsarin ilimin Sakandire kyauta a Ghana ya ƙarfafa gwiwar dubban ɗalibai 
    Tue, 20 Aug 2024
  • 371 - Yadda tsarin koyo da koyarwa a karni na 21 ke saukakawa wurin fahimtar karatu 
    Tue, 30 Jul 2024
  • 370 - Karuwar matasan da basa zuwa makaranta a Ghana 
    Tue, 23 Jul 2024
Afficher plus d'épisodes

Plus de podcasts éducation français

Plus de podcasts éducation internationaux

Autres podcasts de RFI Hausa

Choisissez le genre de podcast