Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

RFI Hausa

Shiri ne na musamman, da kan tattaunawa da bangarori daban-daban na Al’umma da ke sauraren Shirye shiryen RFI Hausa daga kowane kusurwa na fadin duniya, kan muhimman batutuwa, da suka shafi siyasa Tattalin’ariziki, al’adu da dai sauransu…

Radios: RFI Hausa

Catégories: Actualités et Politique

Écoutez le dernier épisode:

Ana iya cewa murna na neman komawa ciki a Najeriya, bayan da aka yi hasashen cewa da zarar Dangote ya fara shigar da tataccen mai a kasuwa zai wadata sannan akan farashi mai rahusa.

To sai dai ranar farko da fara shiga da man na Dangote, sai kamfanin NNPCL ya sanar da ƙara farashin mai a kasar.

Shin ko me za ku ce a game da wannan sabon karin faraashin mai wanda shi ne karo na uku cikin shekara daya a Najeriya?

Ko meye dalili karuwar farashin mai a Najeriya duka da cewa ana hakowa da kuma tace shi ne a cikin gida?

Ku latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyin jama'a.

Épisodes précédents

  • 577 - Ra'ayoyin masu saurare kan tsadar farashin litar fetur 
    Tue, 17 Sep 2024
  • 576 - Ra'ayoyin masu saurare kan bikin maulidi 
    Mon, 16 Sep 2024
  • 575 - Ra'ayoyi: Belin miliyan 10 kan masu zanga-zangar yunwa a Najeriya 
    Thu, 12 Sep 2024
  • 574 - Ra'ayoyin masu saurare kan ambaliyar ruwa a Afrika 
    Wed, 11 Sep 2024
  • 573 - Ra'ayoyin masu saurare kan buƙatar Katsinawa su tashi su kare kansu 
    Tue, 10 Sep 2024
Afficher plus d'épisodes

Plus de podcasts actualités et politique français

Plus de podcasts actualités et politique internationaux

Autres podcasts de RFI Hausa

Choisissez le genre de podcast