Muhallinka Rayuwarka

Muhallinka Rayuwarka

RFI Hausa

Wayar da kan jama’a da ilmantar da su, game da sha’anin da ya shafi Noma da muhalli da canjin yanayi. Yin bayanai dangane da batun gurbacewar yanayi tare da dumamarsa (Yanayi).

Radios: RFI Hausa

Catégories: Actualités et Politique

Écoutez le dernier épisode:

Jamhuriyar Nijar inda tsuntsaye irinsu Angulu da Mikiya da ake samu a mayanka da bayan gari, inda ake jefar da gawawwakin dabbobi a yanzu sun zama tarihi. Za mu duba dalilan ɓacewarsu.

Masana a faɗin duniya sun yi ittifakin cewa ɓacewar waɗannan tsuntsaye, musamman ungulu ba karamin koma baya ba ne ga lafiyar muhalli. Kafin mu tafi jihar Maraɗi a Jamhuriyar Nijar, za mu ji ƙarin bayani a game da  ungulu da mahimancinsa ga muhalli da lafiyar al’umma, da kuma dalilan da su ka sa su ke ɓacewa daga doron ƙasa,  daga bakinmasanin namun daji da abin da ya shafi halayyarsu.

Épisodes précédents

  • 237 - Dalilan ɓacewar Angulu da Mikiya a kasashe kamar su Jamhuriyar Nijar 
    Sat, 14 Sep 2024
  • 236 - Mamakon ruwan sama sun haddasa ambaliya a jihar Jigawan Najeriya 
    Wed, 11 Sep 2024
  • 235 - Yadda feshin magungunan kwari a kayan noma ke yiwa rayuwar bil'adama lahani 
    Sun, 01 Sep 2024
  • 234 - Gudunmawar da Sarakunan gargajiya ke bai wa ɓangaren Noma a Nijar 
    Sat, 24 Aug 2024
  • 233 - Muhimmancin malaman gona ga manoma a wannan zamani 
    Sat, 17 Aug 2024
Afficher plus d'épisodes

Plus de podcasts actualités et politique français

Plus de podcasts actualités et politique internationaux

Autres podcasts de RFI Hausa

Choisissez le genre de podcast