Mu Zagaya Duniya

Mu Zagaya Duniya

RFI Hausa

Shirin Mu Zagaya Duniya na duba Wasu Muhimman Labarai da suka ja hankalin Duniya a cikin mako. Ana gabatar da shirin ne a ranar Asabar da safe a kuma maimaita ranar Lahadi da daddare.

Radios: RFI Hausa

Catégories: Actualités et Politique

Écoutez le dernier épisode:

Daga cikin labarun da shirin makon nan ya waiwaya akwai iftila’in ambaliyar ruwan da ya afka wa garin Maiduguri babban birnin jihar Borno da kuma halin da aka shiga bayan aukuwar lamarin.

A fannin tsaro kuwa, dakarun sojin Najeriya ne suka samu nasarar halaka ɗaya daga cikin manyan jagororin ‘yan ta’addan da suka addabi al’ummar yankin arewa maso yammacin ƙasar.

Épisodes précédents

  • 462 - Halin da aka shiga bayan iftila'in ambaliyar ruwa a Maiduguri 
    Sat, 14 Sep 2024
  • 461 - Abdulaziz Abdulaziz ''Gwamnatin shugaba Tinubu na iya bakin kokarin'' 
    Sat, 07 Sep 2024
  • 460 - Bitar labaran mako: Yadda sabon farashin man fetir ya shafi ƴan Najeriya 
    Sat, 07 Sep 2024
  • 459 - Yadda ƙasashen Najeriya da Nijar suka dawo da alakarsu 
    Sun, 01 Sep 2024
  • 458 - Bitar labaran mako: Yadda ambaliyar ruwa ke ci gaba da ɓarna a arewacin Najeriya 
    Sat, 17 Aug 2024
Afficher plus d'épisodes

Plus de podcasts actualités et politique français

Plus de podcasts actualités et politique internationaux

Autres podcasts de RFI Hausa

Choisissez le genre de podcast