Al'adun Gargajiya

Al'adun Gargajiya

RFI Hausa

Kawo al’adu na zamani da wadanda suka shude daga sassan kasashen duniya domin mai sauraro ya san cewa, duniyarmu tana da girma da yawan jama’a masu al’adu daban-dabam.  Akwai kuma Shirin al'adunmu na musamman na karshen mako da mu ke gabatarwa a ranakun Asabar da lahadi.

Radios: RFI Hausa

Catégories: Actualités et Politique

Écoutez le dernier épisode:

Shirin Al’adun mu na Gado a wannan makon ci gaba ne game da jerin shirye-shiryen da muka faro kan zuwan Turawan mulkin mallaka zuwa ƙasar Hausa. Turawan sha mamakin abinda suka tarar, kasancewar sun samu al’ummar Hausawa da cikakkiyar wayewar addini, sarauta, sutura, karatu da rubutu da kuma wayewar kasuwanci da sauran harkoki na rayuwa.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare ta Abdoulaye Issa.......

Épisodes précédents

  • 333 - Shirye-shirye na musamman kan tarihin zuwan Turawa ƙasar Hausa 
    Tue, 17 Sep 2024
  • 332 - Jerin shirye-shirye kan tarihin zaman takewar ƙasar Hausa kafin zuwan Turawa 
    Tue, 10 Sep 2024
  • 331 - Yaya tsarin tafiyar da mulki yake a ƙasar Hausa kafin zuwan turawa 
    Tue, 27 Aug 2024
  • 330 - Yadda sana'ar ƙira ke gushewar a al'adar ƙasar Hausa 
    Tue, 13 Aug 2024
  • 329 - Yadda Kabila Berum a Najeriya ke gudanar da bukukuwan su na al'ada 
    Tue, 30 Jul 2024
Afficher plus d'épisodes

Plus de podcasts actualités et politique français

Plus de podcasts actualités et politique internationaux

Autres podcasts de RFI Hausa

Choisissez le genre de podcast